Tehran (IQNA) A yau ne jirgin Saudiyya na farko dauke da kayan agaji don taimakawa mutanen da girgizar kasar Siriya ta shafa ya sauka a filin jirgin saman Aleppo.
Lambar Labari: 3488661 Ranar Watsawa : 2023/02/14
Tehran (IQNA) shugabannin Iran da Afghanistan sun kaddamar da layin dogo wanda ya hada kasashen biyu .
Lambar Labari: 3485450 Ranar Watsawa : 2020/12/11
Tehran (IQNA) Iran ta sanar da cewa tana kokarin shiga tsakanin kasashen Azarbaijan da kuma Armenia domin sasanta su kan rikicin da suke yi.
Lambar Labari: 3485227 Ranar Watsawa : 2020/09/28
Bangaren kasa da kasa, an bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki ga wasu fitattun masu wasan sinima a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482782 Ranar Watsawa : 2018/06/23